Belgium Powered by Trendolizer

Kudi kurum yake gaban FIFA da UEFA yanzu, babu ruwansu da ‘Yan kwallo – Courtois

Trending story found on hausa.legit.ng
Kudi kurum yake gaban FIFA da UEFA yanzu, babu ruwansu da ‘Yan kwallo – Courtois
Thibaut Courtois ya yi kaca-kaca da FIFA da UEFA bayan gasar Nations league. ‘Dan wasan na kasar Belgium yace kungiyoyin kwallo sun fi damu wa da kudin-shiga.
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]

Trend graph:

Comments